Wannan shafin na kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya. Buhari Muhammad Fagge and Abdullahi Bello Diginza Masu binmu a wannan shafi nan muka kawo ƙarshen labaran abubuwan ...
Daga yanzu za ku iya samun labaran BBC Hausa a kan wayoyin salularku a shafin BlackBerry Messenger a Nigeria da sauran kasashen duniya. Tsarin samar da labaran na BBC Hausa wani hadin gwiwa ne ...